iqna

IQNA

mafi tsawo
​ Me Kur’ani Ke cewa   (42)
Ayar kur'ani mafi tsawo ita ce ta shafi shari'a da yadda ake tsara takardun kasuwanci. Wannan ayar wata alama ce ta daidaici da cikar Musulunci, wanda ya gabatar da mafi ingancin lamurra na shari'a.
Lambar Labari: 3488394    Ranar Watsawa : 2022/12/25

Tehran (IQNA) Shugaban Jami’ar Tanta da ke Masar ya yi maraba da Saad Hashish, wanda ya rubuta kwafin kur'ani mafi tsawo da hannunsa.
Lambar Labari: 3486660    Ranar Watsawa : 2021/12/08